‘Yan Bindiga Sun Sace Uwargidan Wani Dan Majalisa‘Yan Bindiga Sun Sace Uwargidan Dan Majalisa

Wasu ‘yanbindigan wadanda ake zargin masu satan mutane ne sun sace uwargidan shugaban kwamitin da ke kula da harkokin da suka shafi yada labarai na majalisar dokoki na jihar, Mrs Nseobong Nelson Ofem.

 

‘Yan bindiga sun sace Mrs Ofem ne a ranar Alhamis da yamma.

 

Karanta wannan: Yadda Ake Girka Miyar Tankwa Tare Da Amiera S-Man

Wani majiya ya fadawa kafafen yada labarai na Daily Post da cewa, ‘yan bindigan sun sace uwargidan dan majalisan ne bayan ta fito daga ziyarar mahaifiyarta da ke unguwar Ikot Ishie a yayin da ta ke shirn shiga cikin mota maigidanta kirar SUV.

 

Karanta wannan: Harin Fulani Makiyaya: Sabon Hari A Daren Jiya Litinin Ya Kashe mutane 25 a Filato

 

“A yayin da ta ke kokarin shiga motar na ta, wasu ‘yan bindiga suka tsaya suka ja ta zuwa cikin motarsu wanda suka aje a bayan motan na ta. Wadanda suka ma ta rakiya zuwa motan sun neme taimakon daga al’umma mazauna yankin amma kafin mutane su isa wurin ‘yan bindigan sun bar wurin tare da ita,” ya ce.

 

A fadarsa, ‘yan bindigan sun tuntubi maigidanta domin su fada masa cewa sun cafke matar na sa amma ba su bukaci kudin fansa daga hannunsa ba.

Karanta wannan: Da Duminta: Mutane 38 Sun Mutu Sakamakon Hatsarin Mota

 

Kakakin rundunar ‘yan sanda reshen jihar Ribas, Iren Ugho, ta ce an sanarwa ‘yan sanda da batun garkuwa da ‘yan bindiga suka yi da matar dan majalisan jihar bayan ‘yan bindigan sun sace ta.

 

 

“Mun dakile duk wata hanyar shigowa garin amma ba samu nasaran kama su ba”, ta ce, sannan kuma ta bada tabbacin gano inda ‘yan bindigan ke buya tare da cafke sannan da ceto matar dan majalisan a cikin  kosin lafiya ba tare da wani rauni ba.

Post Views: 60

What's Your Reaction?

Angry Angry
0
Angry
Cute Cute
0
Cute
Fail Fail
0
Fail
Geeky Geeky
0
Geeky
Lol Lol
0
Lol
Love Love
0
Love
OMG OMG
0
OMG
Win Win
0
Win
WTF WTF
0
WTF

Comments 0

Your email address will not be published. Required fields are marked *

‘Yan Bindiga Sun Sace Uwargidan Wani Dan Majalisa

log in

Captcha!

reset password

Back to
log in
Choose A Format
Gif
GIF format