Yakubu Dogara ya wa Abdulmumini Jibril barka da dawowa MajalisaKakakin majalisar wakilai Yakubu Dogara kenan a lokacin da yake wa dan majalisa me wakiltar kiru da bebeji, Abdulmumini Jibril barka da dawowa majalisar bayan kwashe kusan shekara guda da dakatar dashi da akayi daga majalisar.

A jiyane, Yakubu Dogara ya bayyana cewa majalisar ta dagewa Abdulmumini Jibril dakatarwar da ta yi mishi bayan da ya rubuta takardar bayar da hakuri da kuma cika wasu sharuddan da aka gindaya mishi.

What's Your Reaction?

Angry Angry
0
Angry
Cute Cute
0
Cute
Fail Fail
0
Fail
Geeky Geeky
0
Geeky
Lol Lol
0
Lol
Love Love
0
Love
OMG OMG
0
OMG
Win Win
0
Win
WTF WTF
0
WTF

Comments 0

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Yakubu Dogara ya wa Abdulmumini Jibril barka da dawowa Majalisa

log in

Captcha!

reset password

Back to
log in
Choose A Format
Gif
GIF format