Yadda Man Utd da Man City suka yi atisaye kafin karawarsu


Hakkin mallakar hoto
Getty Images

Image caption

Sau biyar kawai Mourinho ya doke Guardiola a tarihin haduwarsu 21

Manchester City za ta karbi bakuncin Manchester United, gumurzun da zai ja hankali a gasar Premier League ta Ingila.

Sau biyu kacal aka samu galabar Manchester City a wasanni 44 na Premier da ta buga a gida karkashin kocinta Pep Guardiola, inda ta ci wasa 33 tare da zura kwallo 122 a raga.

Sai dai Manchester United na cikin kungiyoyi biyu da suka samu sa’ar doke Guardiola a Etihad a Premier inda a watan Afrilu Mourinho ya doke City 3-2.

Atisayen ‘yan wasan Manchester City

Hakkin mallakar hoto
Getty Images

Image caption

City za ta kara ba United tazarar maki 12 a tebur idan ta yi nasaraa karawar duka wasanni 12 da da aka buga a bana.

Hakkin mallakar hoto
Getty Images

Image caption

Kafin karawar Mourinho ya soki Aguero dan wasan da ya fi yawan zira kwallo a raga a tarihin Manchester City. Aguero ne dai ya sa aka ba Fellaini jan kati a karawar da suka yi a watan Afrilun 2017

Hakkin mallakar hoto
Getty Images

Hakkin mallakar hoto
Getty Images

Atisayen ‘yan wasan Manchester United

Hakkin mallakar hoto
Getty Images

Image caption

Manchester United na fatar sake maimaita nasarar da ta samu a watan Afrilu.

Hakkin mallakar hoto
Getty Images

Image caption

Ana sa ran Lukaku zai buga wasan bayan ya murmure daga raunin da ya ji.

Hakkin mallakar hoto
Getty Images

Image caption

Sai dai akwai yiyuwar Paul Pogba ba zai buga wasan ba bayan ya kauracewa atisaye a ranar Juma’a saboda rauni.

Hakkin mallakar hoto
Getty ImagesSource link

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *