Shugaba Buhari Ya Yi Watsi Da Bukatar Sauya Dokar ZabeShugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya yi fatali da bukatar sauya dokokin zaben kasar, kudirin dai ya samu amincewar zauren majalisar dattawa da ta tarayya.

Kudirin ya kunshi sauya dokokin zaben Nijeriya, yayin da shafin kunshi fara gudanar da zaben ‘yan Majalisar Tarayya kafin na shugaban kasa.

Buhari ya aika wa da zauren majalisun guda biyu wasika da ke kunshe da bayani kan dalilinsa na  yin watsi da bukatar sauya dokokin zaben kasar.

What's Your Reaction?

Angry Angry
0
Angry
Cute Cute
0
Cute
Fail Fail
0
Fail
Geeky Geeky
0
Geeky
Lol Lol
0
Lol
Love Love
0
Love
OMG OMG
0
OMG
Win Win
0
Win
WTF WTF
0
WTF

Comments 0

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Shugaba Buhari Ya Yi Watsi Da Bukatar Sauya Dokar Zabe

log in

Captcha!

reset password

Back to
log in
Choose A Format
Gif
GIF format