Sevilla ta cire Man U daga gasar zakarun turaiSevilla ta cire Manchester United daga gasar cin kofin zakarun turai bayan da suka tashi wasan da suka buga yau Sevillan na cin biyu ita kuwa Manchester United na cin daya. Ranar Laraba Chelsea da Barcelona zasu buga nasu wasan.

A wata hira da yayi da manema labarai, Fabregas ya bayyana cewa zaiyi kokarin hana Messi katabus a wasan da zasu buga duk da cewa yasan hakan ba abune me sauki ba.

Lokaci dai zai nuna.

What's Your Reaction?

Angry Angry
0
Angry
Cute Cute
0
Cute
Fail Fail
0
Fail
Geeky Geeky
0
Geeky
Lol Lol
0
Lol
Love Love
0
Love
OMG OMG
0
OMG
Win Win
0
Win
WTF WTF
0
WTF

Comments 0

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Sevilla ta cire Man U daga gasar zakarun turai

log in

Captcha!

reset password

Back to
log in
Choose A Format
Gif
GIF format