Jarumin Finafinan Hausa Malam Waragis Ya RasuINNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN

Allah ya yi wa jarumin finafinan hausa Malam Waragis rasuwa, marigayin wanda ya rasu a safiyar yau Talata.

Marigayin dai ya jima yana fama da jinya sakamakon ciwon da yake fama da shi.

An dai yi jana’izarsa yau a garin Jos babban birnin jihar Filato kamar yadda addinin musulunci ya tanadar.

 

What's Your Reaction?

Angry Angry
0
Angry
Cute Cute
0
Cute
Fail Fail
0
Fail
Geeky Geeky
0
Geeky
Lol Lol
0
Lol
Love Love
0
Love
OMG OMG
0
OMG
Win Win
0
Win
WTF WTF
0
WTF

Comments 0

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Jarumin Finafinan Hausa Malam Waragis Ya Rasu

log in

Captcha!

reset password

Back to
log in
Choose A Format
Gif
GIF format