Hikayata: Ku saurari labarin ‘Sunanmu Daya’


Ku latsa lasifikar da ke sama don sauraron karatun labarin:

A makon da ya gabata ne muka fara kawo muku labaran da suka yi nasara a gasar Hikayata ta 2018, inda muka fara da labarin ‘Ya Mace na Safiyya Jibril da ya zo na daya.

A wannan makon kuwa mun kawo muku labarin Sunanmu Daya na Sakina Lawan, wanda ya zo na biyu.Source link

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *