Hanya Mafi Sauki Na Bare Lemon Bawo (Bayani Da Hotuna)Duk wanda ya san wannan hanyar bare lemo, ba zai kara amfani da hannun sa, idanu na hawaye wajen bare lemo ba.

Ga yadda ake yi: Da farko za’a yi mafani da wuka wajen yanke gefe biyu na lemon, sama kadan da inda hancin yake. Dan kadan kawai za’a yanke. Za a ga lemon ya zama a zagaye, kamar wili ko taya. Sai a dan yanka gefe guda yadda za’a iya kama baki biyu na lemon a bankare.

Ga hotuna da ke nuna yadda abin ya ke cikin sauki:

orangeorange2

KARANTA WANNAN: Dillolin Lemon aki sun shiga yajin aikin sai baba ta gani

orange3

orange4

An fi amfani da wannan hanya wajen bare lemon tanjarin. Amma wannan ba yana nufin ba za’a iya bare wani irin lemon da shi ba. Sai an gwada akan sani.

Post Views: 238

What's Your Reaction?

Angry Angry
0
Angry
Cute Cute
0
Cute
Fail Fail
0
Fail
Geeky Geeky
0
Geeky
Lol Lol
0
Lol
Love Love
0
Love
OMG OMG
0
OMG
Win Win
0
Win
WTF WTF
0
WTF

Comments 0

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Hanya Mafi Sauki Na Bare Lemon Bawo (Bayani Da Hotuna)

log in

Captcha!

reset password

Back to
log in
Choose A Format
Gif
GIF format