Hadiza Gabon na son yin abota da wannan kyakkyawar budurwar, gurguwaWannan wata kyakyawar baiwar Allah ce gurguwa da tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon tace tana son yin abuta da ita, bayan saka hoton wannan baiwar Allahn a dandalinta na sada zumunta da muhawara, mutane sunyi ta yabawa da kyawun da Allah ya mata..

Kuma itama ta cewa Hadizar tuntuni dama ita abokiyartace saidai yanzu abutar tasu zata yi karfi su shaku.

Muna musu fatan Alheri

What's Your Reaction?

Angry Angry
0
Angry
Cute Cute
0
Cute
Fail Fail
0
Fail
Geeky Geeky
0
Geeky
Lol Lol
0
Lol
Love Love
0
Love
OMG OMG
0
OMG
Win Win
0
Win
WTF WTF
0
WTF

Comments 0

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Hadiza Gabon na son yin abota da wannan kyakkyawar budurwar, gurguwa

log in

Captcha!

reset password

Back to
log in
Choose A Format
Gif
GIF format