Gobara Ta Ci Shaguna 22 A Kasuwar ‘Yan Katako A KanoA safiyar yau Laraba ne aka samu tashin gobara a kasuwar ‘yan katako dake unguwar Rijiyar Lemo a jihar Kano.

Jami’in hulda da jama’a na hukumar kashe gobara ta jihar Kano Alhaji Saidu Mohammed ya bayyana wa manema labarai cewa, gobarar da misalin karfe 3:10 na safe.

Alhaji Saidu, ya ce, mun samu rahoton tashin gobarar ne daga cibiyar hukumar dake unguwar Kurna kamar yadda jami’in hukumar Muhammed Yahaya ya sanar.

Alhaji Saidu, ya kara da cewa, da samun rahoton muka yi hanzari mu ka tura jami’an mu kasuwar don kashe gobarar kuma ya bukaci ‘yan kasuwar da yin hanzari wurin sanarwa hukuma nan gaba idan hakan ya kara aukuwa, sannan ya shawarci ‘yan kasuwa da su tanadi abubuwan kashe gobora saboda riga kafi ya fi magani.

What's Your Reaction?

Angry Angry
0
Angry
Cute Cute
0
Cute
Fail Fail
0
Fail
Geeky Geeky
0
Geeky
Lol Lol
0
Lol
Love Love
0
Love
OMG OMG
0
OMG
Win Win
0
Win
WTF WTF
0
WTF

Comments 0

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Gobara Ta Ci Shaguna 22 A Kasuwar ‘Yan Katako A Kano

log in

Captcha!

reset password

Back to
log in
Choose A Format
Gif
GIF format