BBOG ta bai wa Najeriya wa'adiKungiyar nan da ke fafutikar ceto ‘yan matan makarantar Chibok a Najeriya ta zargi gwamnatin kasar da abin da ta kira rashin kwarewa da kuma sakaci dangane da ‘yan mata 110 da aka sake sacewa a shiyar arewa maso gabashin kasar.

Kungiyar ta Bring Back Our Girls, ta yi kaurin suna ne a fafutikar neman kubutar da ‘yan matan Chibok 276 da kungiyar ta Boko Haram ta kwashe su kimanin shekaru hudu da suka gabata.

Ta dai bai wa gwamnatin Najeriya kwanaki bakwai na tabbatar da ceto ‘yan matan Dapchi 110 da aka kwashe a watan jiya da ma na Chibok 112 da suka saura a hannun kungiyar Boko Haram.

What's Your Reaction?

Angry Angry
0
Angry
Cute Cute
0
Cute
Fail Fail
0
Fail
Geeky Geeky
0
Geeky
Lol Lol
0
Lol
Love Love
0
Love
OMG OMG
0
OMG
Win Win
0
Win
WTF WTF
0
WTF

Comments 0

Your email address will not be published. Required fields are marked *

BBOG ta bai wa Najeriya wa'adi

log in

Captcha!

reset password

Back to
log in
Choose A Format
Gif
GIF format