Bayan Ziyarar Sakataren Amurka Nijeriya Trump Ya Maye GurbinsaShugaban Kasar Amurka Donald Trump ya kori Sakataren harkokin wajen kasar Rex Tillerson daga kan mukaminsa, yayin da ya maye gurbinsa da wani jami’in hukumar leken asirin kasar na, CIA Mike Pompeo.

Shugaba Trump ya bayyana korar ce a shafinsa na Twitter, yana mai gode masa bisa aikin da ya yi wa kasar.

An dai nada Mr Tillerson kan mukamin, wanda tsohon shugaban kamfanin ExxonMobil ne, kan mukamin shekara daya da ta wuce.

A jiya  Litinin ne tsohon sakataren harkokin wajen na Amurka ya kai ziyara Nijeriya kuma lokacin da ya gana da Shugaba Muhammadu Buhari, ya jaddada aniyar kasarsa wurin taimakwa Nijeriya kan yaki da ta’addanci da kuma shawarwarin yadda za a kubutar da ‘yan matan da aka sace a Dapchi da ke jihar Yobe.

 

What's Your Reaction?

Angry Angry
0
Angry
Cute Cute
0
Cute
Fail Fail
0
Fail
Geeky Geeky
0
Geeky
Lol Lol
0
Lol
Love Love
0
Love
OMG OMG
0
OMG
Win Win
0
Win
WTF WTF
0
WTF

Comments 0

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Bayan Ziyarar Sakataren Amurka Nijeriya Trump Ya Maye Gurbinsa

log in

Captcha!

reset password

Back to
log in
Choose A Format
Gif
GIF format