Ana Zargin Wani Matashi Da Laifin Lalata Da ‘Yar Shekaru 8 FyadeAn gurfanar da wani matashi, Israel Adams, a gaban babbar kotu da ke birnin Fatakwal bayan an caji shi da zargin yiwa wata yarinya ‘yar shekaru 8 fyade.

 

 Adams yayi lalata da yarinyar, Anabel, a unguwar Chime Close da ke karkashin karamin hukumar Obio-Akpor a jihar Ribas.

 

Karanta wannan:  Da Duminta: Mutane 38 Sun Mutu Sakamakon Hatsarin Mota

 

Lauyan  wanda ake zargi ya bayyanawa kotun cewa an yiwa wanda ake zargi kazafin aikata laifin ne.

 

Adams ya karyata aikata laifin da aka caje shi da shi inda ya ce ana yi masa kazafi ne kawai

 

A na ta bangaren kuma, ita wadda ta mika karan zuwa kotun wato mahaifiyar yarinyan, Evelyn Wilson ta ya da’awar cewa Adams yayi lalata da ‘yar ta ta hanyar saka yatsarsa cikin farjin ‘yar ta.

 

Karanta wannan: Harin Fulani Makiyaya: Sabon Hari A Daren Jiya Litinin Ya Kashe mutane 25 a Filato

 

Evelyn ta ce Adams yayi barazanar kashe ‘yar ta idan har ba ta fadawa wani a kan abunda ke faruwa a tsakanin su.

Alkalin kotun, Mia shari’a Ifeanyichukwu Wodi, ya daga sararar karar zuwa 27 ga watan Afrilu da 4 ga watan Mayu 2018 don ci gaba da gudunar da bincike a kan lamarin tare da kawo shaidu.

 

Karanta wannan: Yadda Ake Girka Miyar Tankwa Tare Da Amiera S-Man

 

A yayin da ya ke magana da manema labarai a wajen harabar kotun, lauyan wanda ake zargi, Edem Ako ya ce, “gaskiya al’amarin zai bayyana a tsakanin dan wannan lokutan da alkalin ya bada don gudunar da bincike a kan lamarin saboda ina tabbacin cewa wani sai ya fadi wani abu daban daga cikin abunda suke furtawa.”

Post Views: 90

What's Your Reaction?

Angry Angry
0
Angry
Cute Cute
0
Cute
Fail Fail
0
Fail
Geeky Geeky
0
Geeky
Lol Lol
0
Lol
Love Love
0
Love
OMG OMG
0
OMG
Win Win
0
Win
WTF WTF
0
WTF

Comments 0

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Ana Zargin Wani Matashi Da Laifin Lalata Da ‘Yar Shekaru 8 Fyade

log in

Captcha!

reset password

Back to
log in
Choose A Format
Gif
GIF format