Al’ummar Kano Ta Arewa Sun Bukaci Murtala Sule Garo Ya Nemi Takarar SanataYanzu haka dai kungiyoyin al’umma da yan’siyasa a Kano ta Arewa na ci gaba da kiran kwamishinan kananan hukumomi Alhaji Murtala Sule Garo akan ya fito ya nemi takarar Sanatan Kano ta Arewa.

Wannan kuwa ya biyo bayan irin kyautata zato da suke masane ganin yanda yake kula da kawo ci gaba ayankin ta sauraraon bukatun al’ummar yankin da jahar Kano.

Masu kiraye-kirayen da suka hada da kungiyoyin ‘yan siyasa, matasa, da Dattawa maza da mata har da kungiyoyin dalibai, sun ce suna burin Murtala ya amsa musu wannan bukata tasu.

Da damansu sun bayyana cewa sam wannan ra’ayinsune na kashin kansu na neman murtala ya fito sakamakon irin halinsa na dattako da yake dashi duk da cewa matashi ne.

Sun kara da cewa wannan ba bukatar Murtala bace bukatar al’ummar Kano ta Arewa ne wanda su zasu sashi a gaba wajen cimma wannan manufa ta su.

Koda aka tambayesu game da Sanatan mai ci a yanzu wanda suke jam’iyya daya kuma karamar hukuma daya da Kwamishinan da suke kira akan ya fito sunce ba wai ya gaza bane, a’a su dai wannan itace bukatarsu shima Allah zai bashi wani ma.

 

What's Your Reaction?

Angry Angry
0
Angry
Cute Cute
0
Cute
Fail Fail
0
Fail
Geeky Geeky
0
Geeky
Lol Lol
0
Lol
Love Love
0
Love
OMG OMG
0
OMG
Win Win
0
Win
WTF WTF
0
WTF

Comments 0

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Al’ummar Kano Ta Arewa Sun Bukaci Murtala Sule Garo Ya Nemi Takarar Sanata

log in

Captcha!

reset password

Back to
log in
Choose A Format
Gif
GIF format