Ahmed Musa Ya Raba Kudi Da Abinci Ga Mabukata

Tauraron dan kwallon kafar Najeriya dake bugawa kungiyar CSKA Moscow ta kasar Rasha, Ahmad Musa ya rabawa jama’a kudi da buhunan shinkafa a matsayin tallafi saboda shigowar watan Ramadana.

Wasu daga cikin jaruman fina-finan Hausa, da suka hada da Mansura Isah (Matar Sani Musa Danja) da Umar Gombe da sauransu na daga cikin wadanda suka yi aiki tare da Ahmad Musa wajan rabon kayan Alherin.
Source link

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *